Shirin Yamma na DW Hausa

DW Hausa
DW Hausa
A cikin shirin za a ji yadda al’ummar shiyyar arewa maso gabashin Najeriya sun sake fadawa cikin kuncin rayuwa sakamakon fama da ...
A cikin shirin za a ji yadda al’ummar shiyyar arewa maso gabashin Najeriya sun sake fadawa cikin kuncin rayuwa sakamakon fama da karancin man Fetur.

A Jamhuriyar Nijar, rukunin wasu lauyoyi daga kasashen duniya, sun sanar da kai karar hukumomin mulkin sojan Nijar a gaban Majalisar Dinkin Duniya sakamakon ci gaba da tsare Mohamed Bazoum.

An gudanar da shagulgulla na makon da aka kebe domin na’urori na zamani a jamjuriyar Nijar domin bunkasa fannin sadarwa.

Kakakin Majalisar Dokokin Amurika Mike Johnson, ya yi kira ga fadar White House da ta dauki matakan kawo karshen zanga-zangar da dalibai suke yi a Jami’oin kasar na adawa da yakin da ake yi a Gaza.

Muna tafe da rahoton Labarin Wasanni.

همه توضیحات ...