Shirin Rana na DW 03.04.24

DW Hausa
DW Hausa
Shirin Rana A Taiwan ana ci gaba da aikin ceto bayan munmunar girgizar kasa mafi muni da aka yi a kasar. A Nijar k ...
Shirin Rana
A Taiwan ana ci gaba da aikin ceto bayan munmunar girgizar kasa mafi muni da aka yi a kasar.

A Nijar kotu ta umarci sakın dangin Mohamed Bazoum da gwamnatin Tchiani ke tsare da su.

A Najeriya an kafa dokar hana tafiye-tafiye tsakanin daga Katsina zuwa Zamfara a wani mataki na tabbatar da tsaro.

Al’ummar da ke fama da matsalar fata a jiki (Zabaya) na fama da tsananin zafi

همه توضیحات ...