Labaran RFI Hausa na karfe 7 cikin bidiyo 19/03/2024 • RFI Hausa

RFI Hausa
RFI Hausa
Amurka ta bayyana mahimmancin dangantakarta da Jamhuriyar Nijar, a yayin da ta bukaci karin bayani game da katse alakarsu ta tsa ...
Amurka ta bayyana mahimmancin dangantakarta da Jamhuriyar Nijar, a yayin da ta bukaci karin bayani game da katse alakarsu ta tsaro. A Najeriya, 'yan bindiga sun sakey in awon gaba da mutane kusan 100 a Kaduna. Kudirin dokar soke haramcin yi wa mata shayi a Gambia ya tsallaka zuwa mataki na gaba bayan kuri'ar da aka kada a Majalisar Dokokin Kasar.

همه توضیحات ...