Mahangar masana kan dokar masarautu a Kano… • RFI Hausa

RFI Hausa
RFI Hausa
Daga cikin batutuwan da ake tafka muhawara a kai, akwai dokar da ta kafa sabbin masarautun a Kano da  aka rushe, da kuma ma ...
Daga cikin batutuwan da ake tafka muhawara a kai, akwai dokar da ta kafa sabbin masarautun a Kano da  aka rushe, da kuma makomar tsarin dokar a nan gaba. Kan haka Nura Ado Suleiman ya tattauna da Barrister Umar Usman Ɗan Baito, lauya mai zaman kansa da ke Najeriya.

همه توضیحات ...