Dadin Kowa Sabon Salo Episode 37

AREWA24
AREWA24
598.4 هزار بار بازدید - 6 سال پیش - Sallau Kowa naka ya dawo
Sallau Kowa naka ya dawo garin Dadin Kowa da kudinda da kuma burin zama Dangoten Dadin Kowa inda ya hadu da Alhaji Mamuda dan Abuja don yin harka. Shin Sallau zai cimma burinsa kuwa? A biyomu a sha kallo. Kar ku bari a baku labari.
6 سال پیش در تاریخ 1396/10/28 منتشر شده است.
598,434 بـار بازدید شده
... بیشتر