Ko Sarki Sanusi zai dawo gadon mulkin Kano?
Jahar Kano ta dauki zafi bayan da majalisar dokoki ta tabbatar da rushe dukkannin tsarin sabbin masarautu da tsohuwar gwamnatin Ganduje ta SAMAR . Yanzu haka dai rahotanni na cewa an jibge jami'an tsaro a gidan sarki. Wakilinmu Nasir Salisu Zango ya aikomana da karin bayani.
همه توضیحات ...