Gayyata Zuwa Wa'azin Kasa A Garin Bauchi: Jibwis Nhqs Jos
Sanarwa gami da gayyata zuwa wa'azin Kasa da Kasa JIBWIS NHQs JOS wanda za'a gudanar a Garin Bauchi, Jihar Bauchi, Tarayyar Nijeriya. Wannan Wa'azin Kasa za'a gudanar da shine a katafaren filin wasannin na Abubakar Tafawa Balewa dake Garin Bauchi.
همه توضیحات ...